Tura

Kayan aiki

1 yawan abinchi
  1. zobo powder
  2. Cucumber
  3. Sugar
  4. Ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaa dafa zobo idan ganye ne,in kuma gari ne dama komai ya ciki na kayan kamshi.

  2. 2

    A debi cokali guda a zuba a ruwa a tafasa a tace a roba me tsafta a kara ruwa akai asa sugar yadda ake so sai a kawo cucumber a yanka asa a ciki.

  3. 3

    A sa a fridge ko asa kankara

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Salamatu Labaran
rannar
Am a journalist,love to cook every time.
Kara karantawa

sharhai (2)

Similar Recipes