Umarnin dafa abinci
- 1
Zakisamu tukunya kisa ruwa in ya tausa dama kin sa cuos cuos akwano kisa mai kisa gishiri ki mosa ya hadi da jikinsa
- 2
Sai kizuba wann ruwan zafin ki mosa sai ki rufi ki dauko frynpan kisa mai kisa Albasa kisoya
- 3
Sai ki dauko carrot ki zuba kidau korin tattasai da ki zuba kisoya sama sama sai kisa maggi corry onga sai ki mosa kisa ruw kadan
- 4
Sai kidau cuos da kika sama ruwan zafi sai juya a saman kimosa cikinan zakiiya cinsa haka zaki iya ci da stwee
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16665657




sharhai (3)