Wainar Dankalin turawa

Ummee's Kitchen 😋 @cook_38490869
Wainar Dankalin turawa
Steps
- 1
Dain farko zaki firaye dankalin ki,ki wanke sai ki samu abin goge kubewar ki,ki goge dankalin ki,sai ki jika shi a ruwa na 30 minutes
- 2
Bayan ya jiku sai ki tsani shi,sai ki saka a wani roba mein kyau ki fasa kyau,ki yanka albasa ki jajjaga attarugun ki,ki saka Maggi dain curry ki juyasu sosai
- 3
Sai ki kawo flour kadan ki zuba sbd ya danyi kauri ki juya sosai ya hade
- 4
Sai kisa frying pan a wuta,ki shafa mein Sai ki soya kamar yadda ake soya wainar kwai,zaki iyayinshi dain fadi kamar wainar kwai,zaki iyayinshi kanana
- 5
Similar Recipes
More Recipes
-

Oyster design desiccated coconut sandesh
Barnali Debdas
-

Soumini Bhattacherjee
-

Seema Sharma
-

Radhika Shaparia
-

Tina
-

Keshma Raichura
-

Amrita Chakroborty
-

Shrikhand Sandesh Sandwich Dessert
Bethica Das
-

Aishwarya Kitchen A
-

Foram C. Virani
-

skunkmonkey101
-

bneumann13
-

Siah Bakes and More
-

titir chowdhury
-

dflynch
-

dflynch
-

stella's Kitchen
-

Pakprawee
-

skunkmonkey101
-

skunkmonkey101
-

Paprika Gravy, Smothered Rabbit
skunkmonkey101
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/16880221
















Comments