Miyar stew mai dankali

ELEGANT FOOD & BAKE.NG @cook_26614999
masha Allah miyar da dadi wlh sai kun gwada zaku fahimci abinda nake fada
Miyar stew mai dankali
masha Allah miyar da dadi wlh sai kun gwada zaku fahimci abinda nake fada
Steps
- 1
Da farko zaki nika kayan miyar ki sai ki soya da mai sannan ki kawo nama da kika tafasa kika soya ki zuba sai kisaka kayan kamshi sannan ki saka ruwa daidai misali sai ki kawo dankalin ki ki zuba sai ki rufe ki barshi ya dahu na minti 10 sai a sauke shikenan miyar ki tayi sai ci aci dadi lfy
Similar Recipes
More Recipes
-

Brad's chocolate hazelnut zucchini bread
wingmaster835
-

Grilled chicken drumettes skewers
Sarvat Hanif
-

Chicken and Pesto Rice with Peas
Ricardo
-

Tom Jacobs -

Vietnamese-style chicken noodle bowls
Mark Baldwin
-

Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

Ryan
-

Madhumita Bishnu
-

Layla (lulu)
-

⚡Welderwoman⚡
-

Nathan Smith
-

loftus.greg
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Dawnann68s
-

Supriya Devkar
-

Supriya Devkar
-

Asmita Rupani
-

Nikita Choithani
-

Ankita Kapil Varshney
-

Ankita Kapil Varshney
-

Ankita Kapil Varshney
-

Ankita Kapil Varshney
-

Ankita Kapil Varshney
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/16949269






Comments