Samosa
My favorite way to cook hand made is simple way to samosa
Steps
- 1
Dafarko kizuba fulawarki da com flawer da gishiri da mai a robar da zakiyi kwabi saiki zuba ruwa kadan ki kwaba kamar kwabin fanke amma yafi na fanke tauri sai ki mulmulashi ki barbada fulawa akai idan kika tarasu saikisa a leda kirufe saiki dakko abun murjin meat pie ki dakko daya ki murza kadan kiyiwa kamar guda hudu haka saiki dakko daya ki shafa masa mai ki barbada fulawa haka har guda hudu ki daurasu akan juna saiki murzasu atare ki musu fadi saiki gasasu amma wutar low heat dan ko ina
- 2
Yagasu idan sun gasu saiki sa almakashi ki yanka three=side 3=side dinki saiki dakko kayan hadinki da kika silala a wuta saiki kwaba fulawa da ruwa idan kinzuba kayan hadin kirufe saiki shafa fulawarki ki like bakin ahaka zakiyi harki gama saiki soya.
Typing by hand insaf Kabir salis
Insaf kitchen*07049629080*
Similar Recipes
More Recipes
-

Aunty Eiko's international cuisine experience
-

pinal Patel
-

Madhumita Bishnu
-

Pretty Peri
-

Namrata sarmah
-

Sampada Shrungarpure
-

Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

fenway
-

Steamed Broccoli and Pasta Alfredo
skunkmonkey101
-

Minda
-

Raven
-

Easiest Chocolate Cake Milkshake
Rumana Irfan
-

Nargis shaikh Shaukat
-

Sneha Patel
-

Nargis shaikh Shaukat
-

Royal Navabi Rabri kheer of govind bhog rice
👑ADV. POOJA🤴 RAJVANSHI ⚖
-

Ibrahim Yousuff
-

Ankita Kapil Varshney
-

Alka Bhandari
-

Alka Bhandari
-

Madhumita Bishnu











Comments (4)