Shredded chicken stew

Shredded chicken stew
Steps
- 1
Da farko zaki samu kazarki amman iya zallar tsokar akeso zaki wanke ta sanna ki yanka dai dai misali
- 2
Saiki dora tukunya a wuta ki dakko wannan zallar tsokar kazar ki zuba da ruwan dai dai misali kisa gishiri da kayan kamshi ki juya saiki rufe ki bari tadan dahu amman ba'a so ta dahuwa sosae kamar minti 3 haka saiki sauke ki cireta daga cikin ruwan da kikayi tafeshen
- 3
Sannan saiki dakko wankkakun kayan lambunki karas, albasa, koren tattasai, jan tattasai zaki yankasu slice shi kuma karas dogon yanka zaki masa idan kin gama suka ki ajjesu agefe
- 4
Zaki Dora tukunya akan wuta saiki zuba mai kamar ludayi daya da rabi baaso mai yayi yawa ki zuba acikin tukunyar kisa yar albasa kidan soya idan ya soya saiki dakko wannan kayan lambun naki da kika yanka su ki zuba acikin man kisa curry ki jujjuya su idan kin gama saiki rufe su kabarsu kamar minti 10 amman wutar kadan zaki saka ba'a so tayi yawa saboda kada ta konasu idan sun soyu saiki kwashe su ki zuba a wani kwanon
- 5
Bayan kin kwashe su saiki dakko wannan kazar taki da kika dan tafasa ki zuba acikin wannan man da kika soya kayan lambunki aciki ki zubata kisa dandano da kayan kamshi ki juya saiki dakko wannan ruwa da kikayi tafeshen kazar ki dashi ki zuba amman bada yawa ba zaki zuba saiki jujjuya shi kamar na minti 2 saiki dakko wannan soyayyun kayan lambu ki zuba acikin kazar ki kara jujjuyawa saiki rufe kamar minti 5-8 sun gama hade jikinsu saiki sauke
Similar Recipes
More Recipes
-

Gulkand Paan Modak - Ganesh Chaturthi Special
Manisha Sampat
-

Healthy tasty mix vegetable curd raita
Ramaben Joshi
-

Kala chana curry with mini Malabar paratha
Pooja Sapre
-

Picota cherries and grilled steak salad
Picota Cherries
-

Vilde!:)
-

Nutan Shah
-

Lal Math (Amaranth Leaves) Curry
Adv. Vidya D. Umredkar
-

Onion and Tomato Tempered Curd Rice
Manisha Sampat
-

Chef Bryce
-

Minda
-

Raven
-

Richard Scott Cunningham
-

California Farm Tandoori Smoked Tofu Dinner
Hobby Horseman
-

Rum Raisin (Sultana) Pound Cake with Chocolate Ganache
Hiroko Liston
-

Minda
-

Richard Scott Cunningham
-

Richard Scott Cunningham
-

California Farm Tandoori Smoked Tofu Dinner
Hobby Horseman
-

Ananthi @ Crazy Cookie
-

Pinkblanket's Kitchen
-

California Farm Blueberry Fruit Leather and Sun Drying
Hobby Horseman
-

skunkmonkey101
-

skunkmonkey101









Comments