Steps
- 1
Dafarko zaki samu masarar popcorn 1cup sai kisa butter ko mai 2spoon sugar 4spoon sai flavour vanillah essences 1spoon...
Sai ki dura tukunyarki tafara zafi Sai kisa butter dinki 2spoon Sai ki zuba masarar popcorn dinki aciki Sai ki jujjuya sosai...
Sai ki rufe tukunyar ki rage wuta ki rufeshi ruf zakiji yafara tsalle tashine alamun yafarayi..
Sai ki sauke daga kan wutar..
- 2
Sai ki zubashi acikin wani abun...
Na maida tukunya nasaka ruwa kadan na juye sugar din yayi kauri
Sai ki zuba flavour na zuba popcorn din kijujjuya Sai kizuba madara kijujjuya sosai...Ki sauke....
Note-: ba'acikawa popcorn wuta..
-kuma ya kasance kin rufe tukunyar ruf...
Masarar popcorn daban take ba wai itace normal masara dakuka sani ba ta popcorn ja ce ba fara ba kuma a d'an mulmule take ba kamar masara normal ba..urs Nana diso
Similar Recipes
More Recipes
-

evamamo -

Cluelesskitty
-

Garlic-Lemon Pepper Chicken Wings
Sarvat Hanif
-

Caramia Sommers
-

Coffee and Hazelnut No Churn Ice Cream
Rianne Van setten
-

Mix Vegetable. Kofta in Tomato Gravy
Hetal Poonjani
-

Isabel
-

Spiced Chai (Cooking With Spice Cookbook)
Cluelesskitty
-

Italian Chicken Vegetable Bean Soup
@chefcraig
-

Joseph Green
-

Indonesian KWETIAU SIRAM(Rice Noodles in Egg Gravy)
Pawon Indo Bule
-

Steak and Potato Cream Soup in Slow Cooker
Angela Mertoyono
-

Pawon Indo Bule
-

Nisha Srivastava
-

Deejarh berver
-

Deejarh berver
-

Deejarh berver
-

Deejarh berver
-

Deejarh berver
-

Shashi Tewarii
-

Nyambura Mukururi
-

Rinku Aggarwal Goel
-

Sarika Kumar









Comments