Carrot rice and potato soup

Cooking is love made visible
Carrot rice and potato soup
Cooking is love made visible
Steps
- 1
Fyazil's Cuisines*
*CARROT RICE AND POTATO SOUP**Carrot rice*
Kisamu meduim carrot guda uku, kiyi peeling ki yanka kanana kisa shi a blender da ruwa kiyi blending. Ki daura tukunya akan wuta ki zuba carrot da kika nika, kisa gishiri ki rufe in ya tafasa ki zuba 1 cup rice ki juya ki rufe. Kiyi grating 1 carrot idan shinkafar ta kusan nuna saiki zuba akai ki juya ki rufe yakarasa nuna.Yanda nayi dogon shape da rice in kuma: Bayan shinkafar ta nuna na dauko robber da nakeson shape nashi na zu
- 2
Nakeson shape nashi na zuba aciki ya cika na danne saman da spoon nabada kamar 10 minute. Na dauko serving plate nayi placing bakin akan plate sai nayi flipping, ina buga saman roban a hankali harya fita.
*Potato Soup*
Ki fere dankali ki yanka shi sau hudu ko wanne and keep aside.
Ki dauro tukunya akan wuta kisa mai, albasa, attarugu, danyar tattashe, tomato, nama ki soya na wani lokaci kisa Maggie, gishiri, spice da seasoning da kikeso ki sake juyawa - 3
Juyawa ya soyu. Kisa ruwa ba dayawa sosai ba in ya tafasa ki zuba potato akai kibari ya nuna. Ki sauke kiyi serving da carrot rice.
Aduk lokacin da kikeso kiyi stew bakida nama toh kiyi amfani da dankali (Irish potato). Idon stew naki zaiyi kyau kuma zaiyi dadin ci koda ba nama.
Zaki iya yanka dankalin ki sau biyu in hudu ya miki kanana ko in dankalinki karama ce
*fyazil's tasty bites*
*IG_fyazilmkyari_007*
Similar Recipes
More Recipes
-

Cluelesskitty
-

Vegan Dark Chocolate Chip Cookies! 🍪
AnAspiringBaker
-

Golden and Crispy Rice Paper Potato Rolls🌯✨
Yummy everyday
-

Maggie Conlon
-

Arezu
-

QUEEN OF THE KITCHEN
-

Nicky
-

Phenny Sharon -

5 Mins Rice Paper Omelette in Filipino Style
Madhumita Bishnu
-

CoolJewel
-

Pawon Indo Bule
-

Stephen
-

Misty Bass
-

Ripe plantain with indomine and boiled egg
Esther tolu -

Swaroopa Reddy V
-

Ronny -

Brian Nickolas Kariuki
-

Deepti Kulshrestha
-

Fish curry (chara macher jhol)
shefali Bhattacharya -

zhamz(bintu's Kitchen)
-

Rimpa Bose Deb
-

zhamz(bintu's Kitchen)
-

Neha Varerkar







Comments