Break fast idea
COOKING IS ALL ABOUT IDEAS
Steps
- 1
Da farko zaki samu doyarki ki yayyanka yadda kikaga a hoton ko kiyi duk shape din da ya miki sai ki dafa ko ki soya sai ki ajiye a gefe,ki samo pan din ki sai ki soya albasa da mai,garlic,ginger,sai ki zuba jajjagen kayan miyanki bayan kin gama soya su sai ki zuba su maggi,curry,thyme,tumeric da duk spices da kike son daga nan sai ki dan zub ruwa kadan sai ki zuba doyan ki tare da su carrot,green pepper,green beans sai ki gauraye mai kyau ki rufe na minti biyu
- 2
Idan yayi sai ki bude daman already kin yayyanka cabbage naki tare da albasa da ganyen albasa sai ki zuba akai kiyi mixing nasu mai kyau sai ki sauke aci dadi lfy.yana dadi a breakfast ko a budan baki kuma ga dadi
- 3
Kuma wannan anasa egg ko liver,kidney,minced meat,ko beef ko kiyi shi hakan nan.kamar dai yadda akeyin sultan chips kawai dai wannan da doya nayi.enjoy.
- 4
Cooking is my dream. always urs ayshat adamawa
Similar Recipes
More Recipes
-

Ankita Kapil Varshney
-

Cluelesskitty
-

Stuffed Eggplant-Mediterranean Style
Lakshmi Sridharan Ph D
-

Arezu
-

MJ's Kitchen
-

Xavier Seror
-

Instant Aged Balsamic Vinegar - Kitchen Hacks
Cluelesskitty
-

Irada Kitchen
-

alley927cat
-

Yumyummonster (Simple•Easy•Tasty)
-

Spaghetti plantain and fried eggs
Chi kitchen
-

Heena Baxani Rakhwani
-

Esther Muinde
-

Bibhasini Patra
-

Rimpa Bose Deb
-

Mamta Agrawal
-

Gluten Free low-fat Matcha Pancakes
Marina Sorocolet
-

Shivangi Jain



















Comments