Shinkafa mai ruwan lemu da miyar cabeji da nama

#sahurrecipecontest wannan abincin ya kunshi duk wasu sinadarai na kara lafiya , ga riqe ciki gamai azumi , ga sauki wurin dafawa ga dadi kuma wurin ci .
Shinkafa mai ruwan lemu da miyar cabeji da nama
#sahurrecipecontest wannan abincin ya kunshi duk wasu sinadarai na kara lafiya , ga riqe ciki gamai azumi , ga sauki wurin dafawa ga dadi kuma wurin ci .
Steps
- 1
Da farko zaki matse ruwan lemun se ki tace su, sai kisa mai a tukunya ki zuba shinkafar ki soya ta sossai sai ki zuba ruwan lemun ki kara da ruwa zallah dai dai waenda zasu ishi shinkafar ta dahu, sai ki rufe sai tayi, a yayin da shinkafar ta dahu zaki ganta wara wara saboda an soya ta.
- 2
Zaki yanyanka nama danye tsatsaye ki wanke kisa a tunkunya kisa kayan dandano da kamshi sai kisa ruwa ki dafa naman se yayi laushi.
- 3
Se ki yayyanka su tattasai, cabbage, atarugu, albasa, koren tattasai, da karas, kisa mai kadan a tunkunya ki soya su, sai sunyi laushi ki zuba kayan dandano da kamshi da naman ki da kika dafa, ki rufe na yan mintuna sai ki sauke.
Similar Recipes
More Recipes
-

Fresh Mango Kesari Sheera-Mango Semolina Pudding ❤️
Anoli Vinchhi
-

Heenaba jadeja
-

Nargis shaikh Shaukat
-

Tomato and Green Chillies Sabji
Keshma Raichura
-

Garima Mayur Mangwani -

Aruna Thapar
-

culinarycubit
-

Madhvi Srivastava
-

Foram C. Virani
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Cheryl
-

Raven
-

Fred Beverly
-

Kim Maroney
-

Emma B
-

Isaac Toluwani
-

Reshma Praveen
-

Mrs Alkaleey
-

Mrs Alkaleey
-

Maria Shujaat
-

Sara Zaffar
-

Dost Panhwar
-

Homecook Mou







Comments