Kunun tsamiya

Kunun tsamiya yana da Dadi mutane nasonshi yanada farin jini a gurin alumma
Kunun tsamiya
Kunun tsamiya yana da Dadi mutane nasonshi yanada farin jini a gurin alumma
Steps
- 1
Yanda ake hada gasarar kuna
- 2
Zaki samu gero ki jika shi a ruwa yayi 3hrs saiki wankeshi ki regeshi sbd tsakuwa saiki tace idan kk tace saiki saka masa citta, kanunfari,da barkono kadan da masoro saiki bayar akai Miki markade idan an dawo saiki Kara masa ruwa saiki samu rariya ki tace shi da ita ki ajiye gasarar ki kibarta ta kwanta saiki dinga diba kina hada kununki Amma anaso kullum mutum ya dinga canjawa gasararsa ruwa sbd karta lalace
- 3
Da farko Zaki tanadi gasarra kunu,sugar,da tsamiya
- 4
Zaki jika tsamiyarki da ruwa me tsafta idan ta juku saiki tace a tukunya da rariya ki dora a wuta ki barta ta tafasa
- 5
Ita Kuma gasarar kununki saiki zuba a wani bowl din saiki dakko ruwan tsamiyarki dayake tafasa saiki zuba akan gasarar Amma Zaki rage wata zakiga yayi duhu saiki rufe ki bashi minti biyu saiki bude zakiga yayi kauri saiki dakko waccan gasarar da kk rage ki zuba akai ki juya zakiga yayi haske
- 6
Gashi bayan kin gama hadawa saiki saka sugar asha
Similar Recipes
More Recipes
-

Heenaba jadeja
-

Vegetable Poha with Mangalorian Mixture
Falgooni Mangrola
-

Aishwarya Kitchen A
-

Authentic Italian Tiramisu (No Cream, No Shortcuts)
Gaetano Spampinato
-

Aruna Thapar
-

DROOLSOME MORSEL BY AFREEN WASEEM
-

Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Dasha Able
-

Cori Gladden
-

meganpoulin -

Jericho Joson Cruz
-

Japanese ”Kinoko Takikomi Gohan” the Rice cooked with Soy Sauce and Mushrooms
Studio AI Tokyo Japanese Cooking Class
-

Dear
-

Baine Marie Technique - How To Melt Chocolate
Mulunga Alukwe
-

Kunucontest (creamy and milky coconut kunu)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
-

Mattar kofte stuffed with apricot in coconut gravy
Chef Ashish Singh
-

shimi
-

skunkmonkey101
-

Dear
-

Cori Gladden
-

Gunabanta Sahu -

Crockpot Chicken Tortilla Soup
Kristiana Ross













Comments