Stick meat

I so much like stick meat, most especially this gashin tukunya. And also my father like it too. I'm always making it for him in order to make him happy.
Stick meat
I so much like stick meat, most especially this gashin tukunya. And also my father like it too. I'm always making it for him in order to make him happy.
Steps
- 1
Ki wanke namanki sannan ki yanka shi kanana. Ki yanka vegies amma ba kanana bah, girman yadda za su tsiru a jikin skewer
- 2
Ki jera su a jikin skewer din, vegies after meat har sai ya kai yadda kike son shi
- 3
Ki hada spices din wuri daya ki zuba mai da ruwa kadan ki motse, sannan ki saka naman a ciki ki tabbatar sun gauraye ko'ina
- 4
Idan kin gama duka sai ki jera a foil paper. Ki nade sosai yadda ruwa ba zai iya shiga ciki ba
- 5
Ki zuba ruwa makimanci a cikin tukunya. Ki jefa dunkulen naman a ciki sannan ki rufe
- 6
Idan kina so ki tabbatar ya dahu za ki ga albasar ta yi taushi da kin taba tana narkewa, naman ma haka. Sai ki sauke ki jera a tissue
- 7
My stick meat is ready. Za ki iya yin gashin oven ko kuma griller. Amma idan haka ne ba zai yi wannan romo-romon mai dadi bah. I so much like this gashin tukunya, thats why nake yin sa.
Similar Recipes
More Recipes
-

Shobha Rathod
-

Sarvat Hanif
-

Hiroko Liston
-

Hiroko Liston
-

Hiroko Liston
-

Instant Pot Korean Sweet Brown Sugar Potatoes
Elyna Ottawa -

Hiroko Liston
-

Boursin Beef Stroganoff Crockpot
Maggie Conlon
-

Kumkum Chatterjee
-

ifuchi
-

Christina
-

Kat
-

christopherfowler70
-

Breadfish
-

Rico-Jennifer Mcclellan
-

Bappaditya das
-

Ilika kamra
-

Sharayu Tadkal Yawalkar
-

Nutan Purwar
-

Falgooni Mangrola
-

Rafeena Majid
-

Vanilla cookies... #cookiescontest
Lydiah Onyando
-

Navratri Vrat Sweet Potato Chat or Shakarkandi Chat
Harjeet Kaur
-

Rafeena Majid
-

deoyani









Comments