Waina(Masa)by ful@rny"ss kitchen.

Steps
- 1
Zaki wanke shinkafa dai dai bukata kisa a bowl,ki soaking for 1 hour, xaki yanka albasa a ciki,idan kina d raguwan tuwan shinkafa xaki xuba kadan akan shinkafar a markadu miki,idan kuma babu xaki iya daba shinkafar tuwon rabin kwankwani sai ki xuba akan danyar shinkafar d xa a kai miki markade,wannan shi ake kira DAWAKI yana sa waina tayi laushi sannan tayi sakan sosai sai kikai markade...
- 2
Idan an markada,sai dakko yeast naki kmar idan kwankwani 4 ne shinkafar kwata kenan sai kisa yeast babban spoon daya d rabi ya danganta d wanne irin yeast kikai using, sai ki juya sosai kisa suger rabin kwankwani nanma ya danganta yadda kike son zakin suger,kisa salt kadan ki juya sosai ki rufe kikai rana ki ajiye for 1hour xaki ga yayi bula bula kuma ya rubanya kansa....
- 3
Zaki dakko ki yayyanka albasa kanana kanana ki xuba a kullin,wasu sunasa attaruhu but nidai bansansa ba sai ki juya sosai..
- 4
Zaki kunna wuta ki daura tandar waina kisa mai idan yayi xafi sai ki xuba kullin
- 5
Idan saman wainar yayi bula bula sai ki duba ta soyu? Idan yayi sai juya saman y koma kasan tandar ki dan yaryada mai idan ta soyu sai cire shikkenan..
- 6
Always eat good food and stay healthy.. @ful@rny"ss kitchen....
Similar Recipes
More Recipes
-

Healthy Mango Oats Dryfruit Smoothie Bowl
Rita Talukdar Adak
-

ifuchi
-

Surekha Dongargaonkar
-

Nutan Shah
-

Karuna Naveen Chandwani
-

Darshana Patel
-

Soegianto
-

Low Calorie Tortilla Bread Pizza
Yummy everyday
-

Arezu
-

Boca de Fogo
-

Bochere Elvin
-

Angela Mertoyono
-

Ne0nguy
-

Angela Mertoyono
-

Leena Mehta
-

Lentils (kamande) #authormarathon
Christabel Bityenyi
-

Anjana Jhunjhunwala
-

Mango & cream stuffed Paneer boats...#Dussehra
santoshbangar
-

Khyati Dhaval Chauhan
-

Anjana Jhunjhunwala
-

Rebecca
-

Polly Basu
-

Meera Ki Rasoi







Comments