Tuwan shinkafa recipe contest

#tuwanshinkafarecipecontest#.I love tuwan shinkafa
Tuwan shinkafa recipe contest
#tuwanshinkafarecipecontest#.I love tuwan shinkafa
Steps
- 1
Da farko xaki wanke shinkafa sosai sai ki barshi yayi 20 minutes
- 2
Xaki daura tukunya akan wuta sai kisa ruwa yanda xai isheki
- 3
Sai ki xuba shinkafa acikin tukunya
- 4
Idan ya daho sai ki tuka sosai sai ki barshi yayi minti biyu
- 5
Inyayi sai ki kara tukawa sosai xaki sai kwarya ki mul mula sai kisa a Leda
- 6
Sai miya xaki tafasa nama ya dahu sosai sai kisa mu tukunya ki xuba kayan miya da kanwa kadan
- 7
Sai kisa manja ki soya kayan miya sama sama sai ki tsaida ruwa
- 8
Inya tausa sai kisa gyadan miya aciki, Maggie da spices
- 9
In gyan ya nuna dama kin wanke shuwakan ki sosai saboda kar yayi daci sai ki xuba aciki yayi kaman minti biyar sai ki sauke shike nan
Similar Recipes
More Recipes
-

Apple Cake with Cinnamon & Ginger ~ Tao / Vegetarian
Zào Jün ~ TAO 'proof' Vegetarian Cooking
-

Delicious tasty coconut milk powder Barfi
Ramaben Joshi
-

Easy Weeknight Reverse Sear Porterhouse
Mama Ngai
-

Durreshahwar Khan
-

Shilpa Shah
-

Madhumita Bishnu
-

Laju Gehani
-

Kulsoom Bukhari
-

Namrata sarmah
-

Hiroko Liston
-

Hawaiian Chicken Breasts Adobo
Christian Allarde
-

Pawon Indo Bule
-

Msdoc73 -

wingmaster835
-

Uzma Amir
-

Hiroko Liston
-

Hiroko Liston
-

Kumkum Chatterjee
-

Neena Bansal
-

Lucky Chopra
-

Stucresp -

Sadhana Mohindra







Comments