Steps
- 1
Dafarko zaki fere DanKali ki wanke ki wan ke egg adadin da. Kikeso saiki zuba acikin dankalin kisa magi da salt said ki rife in Dan Kali ya Dan dahu ba luguf ba said ki sauke ki kwashe kwan agefe said ki greeting attaruhu da albasa da garlic in kinaso said ki zuba dankalinnan aturmi ki had a da greeting din da kikai ki Dan daddaka ki cakuda kiss magi da curry ki cakuda sosai
- 2
Saiki bare dqfaffan kwan nan ki dinga dinar had in dankalinnan kina rife bayan kwan hat said king a ko INA ya rife bakya ganin jikin kwan haka zaki tayi bar said kin gama da sauran kwan
- 3
Said kizo ki kada kwai kisa magi ki Dora kasko ki zuba mai me yawa kisa year albasa said ki dinga tsoma kwan nan da kina rife da had in dankalinnan kina soyawa
- 4
In kin gan ki rarrabashi biyu shine zqi Baku irin wancan hoton
- 5
Urs Mmn Ahmad chef
Similar Recipes
More Recipes
-

Vidyutaa Kashyap
-

Keshma Raichura
-

Chef Aiden
-

Pragati Hakim
-

Namrata sarmah
-

Garlic butter salmon with corn on the cob
Sarvat Hanif
-

Khanfaiziya5 -

Chef Aiden
-

Baked Grapefruit with Oatmeal Crumble
Chef Mommy Nessa
-

Chef Mommy Nessa
-

Triple Blazing Hot Loaded Nachos
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Fisiana Cahyadi (@Xian_cookingdiary)
-

ketoluna -

Fall off the bone Herb and red wine Beef Shanks
Sarahlee Bankoff
-

Cranberry chocolate chip oatmeal cookies
poconolady
-

Pranali Deshmukh
-

Samira omari -

Indian jollof rice & spaghetti
Mato's Favorite Dishes
-

Samira omari -

Codey J Ibarra
-

Samira omari -

Kiran Vyas
-

Anju Gupta
-

Samira omari -

Vee naanyu




Comments