Coconut chinchin
Tasty#kanostate
Steps
- 1
Xaki xuba flour a kwano mai kyau saikisaka baking powder kisaka sugar da gishiri kadan kijuya saiki xuba coconut powder kifasa kwai ki kada kixuba kijuya saikisa butter itama ki juya kimurxa sosai idan komi ya biyu saiki xuba coconut milk dinki kixuba coconut flavour
- 2
Saiki kwaba karki kwabashi da tauri karkuma yayi ruwa saikita chakudawa harsai flour yahade jikinsa xakiji yanata qamshi saiki rufeshi kaman minti goma
- 3
Idan kinbarshi na minti goma saiki bude ki yanyanka flour kaman kashi biyar saiki dinga daukan daya bayan daya kina murxawa idan yayi fadi saiki yankashi daidai girman dakikeso amma baaso yayi fale fale anfisonshi da kauri idan kingama saiki dora mai awuta idan yayi xafi saiki xuba kisoya amma karki barshe ya soye anfiso dayadan fara ja kicire aci dadi lfy
Made this recipe? Share a Cooksnap!
Let fakees kitchen &more know how it turned out.
Nothing says thank you like a photo!
Someone made your recipe and shared a Cooksnap!

Similar Recipes
More Recipes
-

Annesther
-

Pasta with Meat and Vegetable Sauce
Annesther
-

Sona Patil
-

ifuchi
-

Pratikshya Mahapatra
-

Sampada Shrungarpure
-

pinal Patel
-

Kendall Sampson -

Mad Cook
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

ldscorpio1
-

Dan Flynn
-

Layla (lulu)
-

Eat Whole 2 Thrive
-

Vinnss Chuah
-

Princess Amrah
-

Kevin Salchert -

Husseina Nazir
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Phariey's Kitchen
-

Husseina Nazir
-

Husseina Nazir
-

Whosayna’s Two Coloured Omelette Hearts
Husseina Nazir







Comments