Jollof sphagetti
Steps
- 1
Ki zuba manja a tukunya ki dora akan wuta idan yayi zafi ki zuba albasa ki soya ki zuba jajjagen kayan miya ki soya
- 2
Idan ya soyu ki zuba ruwa kisa spices da seasonings ki gauraya ki rufe
- 3
Idan ya tafasa ki zuba taliya ki gauraya ki rufe har ya nuna
- 4
Ki fasa kwai kisa albasa da ganyen albasa kisa gishiri kadan ki soya sai ki nannade kamar tabarma
- 5
Sai kiyi.serving
Similar Recipes
More Recipes
-

Nargis shaikh Shaukat
-

Deepti Johri
-

Muniswari.G
-

Ananthi @ Crazy Cookie
-

Bee Vinitra
-

Swati Sheth
-

Foram C. Virani
-

Prachi Maheshwari
-

Jibita Khanna
-

My Grilling Spot
-

Mike P.
-

CHEFBLACK71##Aka#BasementChef
-

PittbullMom2014
-

Husna kubau
-

Nabamita ghosh -

Sadhana Mohindra
-

fauxer
-

Marble cAke#authors marathon#local ingredients
Catherine Njoki
-

Husna kubau
-

Basil with Tomato cocktail macaroni
Thokozane
-

Priyanka Dhar
-

Famous_Longwing
-

Husseina Nazir
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6338517









Comments