Steps
- 1
Ki zuba ruwa a tukunya Idan ya tafasa sai ki wanke shinkafarki ki zuba, Idan ya kusa nina saikiyi per boiled dinta ki matar a tukunya kisa ruwan da kika San zai isa Idan ya dahu saiki sauke ki juye a kula.
- 2
Ki markada Kayan miyarki saiki sa mai a tukunya tare da albasa Idan ya soyu saiki sa Kayan miyarki, Idan ya tafasa sai ki sa tin Tumatir kisa kifi ko nama Idan kina bukata, kisa Maggi and curry and salt kibarshi ya nuna sai ki sauke. Ki bare Kwanki da kika dafa kisa a miyar
- 3
Ki gyara cucumber yanda kikeso Idan kika zuba shinkafarki da miya saikiyi garnishing da cucumber
Similar Recipes
More Recipes
-

Sudha Agrawal
-

Aishwarya Kitchen A
-

Seema Sharma
-

Soumini Bhattacherjee
-

Kshama's Kitchen
-

Rachana Sagala
-

My Grilling Spot
-

Mike P.
-

CHEFBLACK71##Aka#BasementChef
-

PittbullMom2014
-

Husseina Nazir
-

Samira Abubakar
-

Shezwan Cabbage coriander paratha
Mohini Gupta
-

Husseina Nazir
-

Chocolate cage#authors marathon#local ingredients
Catherine Njoki
-

Bahijja Jamil
-

Husseina Nazir
-

My Grilling Spot
-

Tuwon ALKAMA Miyar danyar kubewa
Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
-

Meenat Kitchen
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6340713













Comments