Steps
- 1
Ki gyara soya beans, ki wanke saiki jika for like 4hours
- 2
After 4 hours saiki siyaye ruwan ki saka wani akai maki nika
- 3
Bayan an kawo saiki samu abun tata ki tace acikin tukunya saiki daura awuta
- 4
Idan ya tafasa ya tashi saiki zuba Dan tsami akai zakiga awaran yafara haduwa, saiki zuba yankakken albasa da attarugu kibari su tafasa for like 4 minutes zakiga awarar ta Zanna a kasa Farin ruwa asama
- 5
Saiki kwashe ki zuba acikin abun tata bayan kin wanke, ki matse ki kibari ruwan ya sauka amma kada kibari ruwan ya sauka duka.
- 6
Saiki bude ki yayyanka,
- 7
Ki soya. KICI shida yaji ko sauce da kikeso
Similar Recipes
More Recipes
-

Authentic Italian Tiramisu (No Cream, No Shortcuts)
Gaetano Spampinato
-

Aruna Thapar
-

DROOLSOME MORSEL BY AFREEN WASEEM
-

Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Dasha Able
-

Sirine Chmaysem
-

Hetal Poonjani
-

ZMA
-

A-Bomb
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

tasneem2777
-

Judith Okpe Abj Moms.78
-

vanshika bhatia
-

Crispy Potatoes & Pan Fried Salmon with Summer Salad
Pawon Indo Bule
-

Harshitha Gurukumar
-

Mithu Majumder
-

Khushbu Goyal
-

Baraka M Glory
-

Amisha Chheda
-

Harshitha Gurukumar
-

Sarah Bonareri
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6343657











Comments