Tuwan shinkafa miyar taushe

Tuwan shinkafa miyar taushe
Steps
- 1
Wanke farar shinkafar ki Dora tukunya a wuta kisa ruwa idan ya tafasa ki zuwa wankakkiyar shinkafar. dauko kayan miyanki ki gyara ki wanke kiyi blending ki zuba mai ki Dora a wuka
- 2
Dauko alaiyyahunki gyara ki yanka ba kananuba ki yanka masa albasa asamansa ki wanke da kyau kinsan alayyahu yanada kasa ki kula sosai, idan kayan miyarki sun soyu tsaida ruwa daidai bukatarki kada yayi yawa kisa alayyahu kisa maggi da gishiri da curry da gyada ki juyasu ki maida marfi ki rufe bata minti 5 kafin ki duba
- 3
Dauko muciya ki duba shinkafar ki idan ta dahu tuka ki sake rufewa bayan minti 15 sake tukawa ki kwashe tuwo ya kammala, duba miyarki idan tayi sauke ki zuba aci. aji dadi lapia
Similar Recipes
More Recipes
-

Diet egg biscuits with mustard oil
Kulsoom Bukhari
-

Padmini Venkatesan
-

Bhavnaben Adhiya
-

Ifeoma Obianagha
-

Barnali Debdas
-

Susmita Patnaik
-

Mridula Srivastava
-

Mridula Srivastava
-

A-Bomb
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

tasneem2777
-

Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines)
-

Roasted ground nuts in a salted pan
Joy Maina_Bahati Chao
-

Hauwa Bunza
-

heemerh's Kitchen
-

Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines)
-

Karen Mapiye -

Lade -

Vegetable rice #AuthorMarathon #FestiveContestNaivasha
Kezzy Gachihi #KezzyBaker
-

Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines)












Comments