Cream caramel recipe
Steps
- 1
Zaki sami bowl seki zuba eggs din ki kada seki kawo milk din kizuba
- 2
Ki kada sosai seki zuba coconut din aciki ki juya
- 3
Seki sami kwanon silver ki dora a wuta kizuba sugar din kibari ya nake se kawo wannan hadin madara da kwai din ki juye kan sugar din
- 4
Ki dora tukunya a wuta ki zuba ruwan daya tafasa seki kawo wannan sliver din kisa a ciki ki rufe kibarshi ya dahu sosai
- 5
Bayan yayi se samu plate ki kifa silver din zakiga ya fita
- 6
Zaki iya sawa a fridge in yayi sanyi seki ci yanada dadi sosai
Similar Recipes
More Recipes
-

deoyani
-

Bethica Das
-

Sudipa Gope
-

Shilpa Shah
-

Beena Radia
-

Shobha Rathod
-

Sampada Shrungarpure
-

Uzma Syed
-

culinarycubit
-

Shobha Deshmukh
-

One pot zucchini mushroom pasta
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Mark Brummett
-

Maureen 😀
-

Herleemah Tijjani Salis
-

Herleemah Tijjani Salis
-

Herleemah Tijjani Salis
-

Herleemah Tijjani Salis
-

Herleemah Tijjani Salis
-

Herleemah Tijjani Salis
-

Leena Mehta
-

Hiroko Liston
-

Herleemah Tijjani Salis
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6350497











Comments