Jallop rice with dry cat fish&lettus
Steps
- 1
Dafarko za a zuba Mai atukunya asoya da albasa sai a zuba tattasai da tumatur kadan ajuya sai a tsaida ruwa idan ya tafasa a zuba magi da gishir da curry sannan sai a zuba shinkafar da aka wanke sai a rufe.
- 2
Bayan mintina sha biyar sai a zuba gyararran kifin da tabarnuwa da albasa agwauraya a rufe.
- 3
Idan ta tsose sai a yanka mata salak da tumatur da albasa asaka salad cream.
Similar Recipes
More Recipes
-

Heena Jani
-

Padmini Venkatesan
-

Nikita Singhal
-

Meme
-

Meme
-

Meme
-

Meme
-

Cheryl
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Mogco Tokyo
-

Tantan Cheung
-

Simple Healthy Seafood Noodles
Tantan Cheung
-

Maryam Ahmad
-

Maryam Ahmad
-

Maryam Ahmad
-

Zeesag Kitchen
-

Meenat Kitchen
-

Meenat Kitchen
-

jyc
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Meenat Kitchen
-

Cindycooks
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6443261









Comments