Steps
- 1
Ki jika shikafan da gyadan a roba daban daban. So samu shinkafan tai awa 6 gyadan kuma 3 a jike
- 2
Idan sun jiku se ki wanke shinkafan, gyadan kuma ki cire bawon ya dawo kwayar gyadan ne kawai se ki hada su wuri daya ki zuba kayan kamshi ki kai a markada miki
- 3
In an markada se ki tace da kyau ki dora tukunya kan wuta ki juye kullun a ciki kita juyawa a hankali har ya fara kauri, idan yayi kauri kadan seki matsa lemon tsamia ciki ki sauke, zakiga ya kara yin kauri. Zaki iya sa sugar da madara kisha kayan ki
Similar Recipes
More Recipes
-

Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

Ifeoma John
-

Supriya Devkar
-

Shobha Deshmukh
-

Nut, Honey and Parmigiano Reggiano PDO Bars
Hannah Conyerd
-

Lobster Roll with Parmigiano Reggiano PDO
Hannah Conyerd
-

Tricolore Pizza with Parmigiano Reggiano PDO
Hannah Conyerd
-

सेब 🍏 मुरब्बा हिमाचली स्टाइल में
Prachi Maheshwari
-

Arezu
-

nasmasambo -

Mogco Tokyo
-

whatsatsp
-

skunkmonkey101
-

Intan S.
-

Sa'adah Eelham Abduho
-

Hussaina Abdullahee
-

Meenat Kitchen
-

Indomie noodles with boiled eggs
Haneefa Usman -

Goatermeister
-

Vera Aboi
-

Tomato basil balsamic vinaigrette
Austin Lester
-

Esther Orims -

Chef Fasma
-

Vera Aboi





Comments