Steps
- 1
Idan aka wanke waken suya, sai akai niqa, after an kawo daga wajen niqa,sai a zuba manja kamar cokali biyu sai a juya, saboda dusar ta rabu, sai a tace da mataci Amma kada a zuba ruwa dayawa wajen tatan, wannan ruwan madaran Mai kauri kan wuta, ruwan tsami na gasarar koko da ake tacewa Wanda ya kwana sai a zuba kamar cup daya sai ya cigaba da dahuwa Yana dahuwa shine zakiga ya fara cuccurewa. Idan ta dahu sai a samu wannan same matacin a juye awarar ciki a qulle shi, idan aka juye kada a matse.
- 2
A matse daidai misali sai a Dan Dora wani abu Mara nauyi sosai a Kai, sai a Dan basshi for 1hour ruwan jikin zai dige tsaf, sai ta hade. Idan ta hade ne sai a yayyankata a sa Maggi da gishir sai a soya.
Similar Recipes
More Recipes
-

deoyani
-

Crispy Garlic Butter Baked Potatoes
Pinkblanket's Kitchen
-

Lemon mint kadha for digestion
DROOLSOME MORSEL BY AFREEN WASEEM
-

Sanuber Ashrafi
-

Sarvat Hanif
-

Cluelesskitty
-

Brown Butter Mini Chocolate Chip Cookies
Ashley Smith
-

Fudgy Brownie Cookies with Crackly Tops
Ashley Smith
-

Minda
-

Peter Cooper -

Pull apart garlic cheesy bread
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Christina
-

gnvmacias17
-

Er. Amrita Shrivastava
-

nusaybah ahmad
-

CookWithDorah - AbujaMom❤
-

Aisha Mustapha Maina
-

Monika Rastogi
-

Chef abdul
-

nimisha jagad
-

Brinda Garach
-

Husseina Nazir
-

Aisha Mustapha Maina






Comments