Steps
- 1
Dafarko zaki samu bowl dinki ki zuba flour da salt da oil da baking powder ki juyasu sosai ki zuba ruwa ki kwaba su kamar kwabin cincin.
- 2
Saiki barshi yadanyi minti 5 ki rufe amma, kafin yayi saiki dauko namanki ki wanke ki dorashi a wuta idan ki zuba masa maggi da kayam kamshi da Dan gishiri idan ya dahu saiki daka ko ki nikashi a blander, saiki daukosa ki maida acikin kasko kisa mai sannan ki zuba naman ki soyashi sama sama kisa maggi da kayan kamshi da Dan curry da carrots sai kisa a gefe.
- 3
Ki koma wajen kwabinki kidaukosa ki gutsurasa piece pieces sai ki dunga daukowa daya bayan daya kina mirzawa kinasa flour kada su hade har ki gama amma fa kada ki mirza da kauri kiyisa falan falan, sai kije kan fry pan kisa a wuta ki dunga gasawa na yan second kamar 15 yayi saiki cire kizo ki rabasa gida hudu da wuka sai kiyi shape din samosa ki kwaba flour da ruwa kamar zakiyi wainar flour saiki dunga danne bakin dashi.
- 4
Idan kin danne kamar triangle zakiyi saiki budesa ta sama ki zuba naman ki ki maida kisa flour ki rufesa haka zakiyi yayi har ki gama.aci dadi lapia.
Similar Recipes
More Recipes
-

Chicken Pesto Stuffed Portobello Mushrooms
Rebecca Dunsworth
-

Shobha Deshmukh
-

Aloo Paratha (Stuffed Flatbread)
MJ's Kitchen
-

Swaminathan.V
-

Refreshing Summer Onion & Tomato Salad
Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

AllDay Meal
-

Emperor Nasi Goreng
-

Minda
-

Peter Cooper -

Pull apart garlic cheesy bread
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Christina
-

gnvmacias17
-

SAMIRA MUHAMMAD ANNURI
-

Basanti Pulao (Bengali Sweet Yellow Pulao)
Deepsikha Chakraborty
-

Couscous with spicy chicken sauce
Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

SAMIRA MUHAMMAD ANNURI
-

Chef Uwani.
-

SAMIRA MUHAMMAD ANNURI
-

Meenat Kitchen
-

Chingri Posto (Prawns cooked in Poppy Paste)
Deepsikha Chakraborty










Comments