Couscous with spicy chicken sauce
Steps
- 1
Ki zuba ruwa a tukunya ki dora akan wuta ki zuba oil kisa salt kadan kisa curry ki rufe
- 2
Idan ya tafasa ki ringa zuba couscous din kina gaurayawa har ki gama sai ki rufe ki rage wuta ki bashi 3minutes yayi
- 3
Ki zuba mangyada a tukunya ki dora akan wuta idan yayi zafi ki yanka albasa ki zuba idan yayi brown ki marshin din tafarnuwa ki zuba kisa Cumming seed,oregano,corriander da black pp ki soyasu
- 4
Ki jajjaga tattasai ki zuba ki yanka tumatir yan daidai ki zuba kisa su maggie ki ki gauraya
- 5
Ki sa soyayyen kazan ki
- 6
Ki zuba carrots da ganyen albasa da kika tafasa da salt
- 7
Ki gauraya ki bashi 5 minutes yayi
Similar Recipes
More Recipes
-

Bina Anjaria
-

Shilpa Shah
-

Green Raw Papaya Peanuts Zesty Crunchy Salad
Manisha Sampat
-

Onyxa Mix
-

Ryan
-

Bethica Das
-

The Easiest Way to Upgrade Instant Ramen in 7 Minutes
Ilovetocookrecipes -

Gazpacho from Spain: The Land of Longevity
Ilovetocookrecipes -

Amrita Chakroborty
-

Falgooni Mangrola
-

Minda
-

Peter Cooper -

Pull apart garlic cheesy bread
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Christina
-

gnvmacias17
-

Beef with mushroom stew #AuthorMarathon #festiveContestNaivasha
Kezzy Gachihi #KezzyBaker
-

Chef Uwani.
-

Deviled eggs garnish with black papper
Meenat Kitchen
-

SAMIRA MUHAMMAD ANNURI
-

Basanti Pulao (Bengali Sweet Yellow Pulao)
Deepsikha Chakraborty
-

Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

Meenat Kitchen
-

SAMIRA MUHAMMAD ANNURI
-

Chef Uwani.




Comments