Steps
- 1
Da farko Zaki jika kanwa sai ki tankade fulawa a cikin bowl din da Zaki yi kwabin sai ki tankada kukar ki dai2 misali akan fulawar sai ki jujjuya sai ki kawo ruwan kanwar ki kwaba da rariya Zaki tace ruwan kanwar. Kar kwabin yai ruwa Kar yai tauri.
- 2
Sai ki daura ruwan ki a wuta in ya tafaso sai ki shafa man gyada a hannun ki sbd Kar ya rinka makalewa ki rinka saka kwabin a ruwa. In kin gama sai ki Saba murfin tukunyar ki bashi kamar 10mins ya dahu Zaki ga Yana kumfa in ya tafaso. Sai a tsame a ruwan sanyi a wanke sai a Kara zuba min wani ruwan.
- 3
A yanka duka kayan da na lissafo a sama sai a soya manya in an zuba danwaken sai a zuba Manja a Kai da kayan hadin a gefe a barbada Maggi a ci da yaji.
Similar Recipes
More Recipes
-

Bianca Mwale
-

Bianca Mwale
-

Light Fluffy Chocolate Sponge Cake
Bianca Mwale
-

Fauziyya Only Delish Brands
-

Plantain pudding with fish sauce
Irenimofe💕✨
-

Archana Agrawal
-

Ayam penyet (Indonesian Fried Chicken)
Francesco
-

Grill-Master
-

Alta Vida Culinary Studio
-

Marquila Rollins
-

skunkmonkey101
-

Soumik Nawn
-

Anjali Suresh
-

Biby Mueni
-

Micheni Mwende
-

Dipti debnath
-

Harminder Kaur Sethi
-

Jahun's Delicacies
-

Preeti Verma
-

heemerh's Kitchen
-

Preeti Verma











Comments