Yar tsala(northern Nigeria dishes)

sapeena's cuisine @safi1993
Served as breakfast ideal #kano statse
Yar tsala(northern Nigeria dishes)
Served as breakfast ideal #kano statse
Steps
- 1
Ki surfa gero ki jikashi a ruwa ya kwana
- 2
A markado shi sai ki zuba yeast ki juya ki ajje ki barshi y tashi.
- 3
Bayan ya tashi sai kisa gishiri,sukari, karkashi, flour da dan ruwa ki juya sosai su hade jikinsu. Kada tayi kauri kuma kada tayi kauri da yawa.
- 4
Sai ki dora mai yayi zafi a wuta sai ki soya.
- 5
Note yar tsala Nashan mai sosai,
Similar Recipes
More Recipes
-

Keshma Raichura
-

Hetal Poonjani
-

Vidyutaa Kashyap
-

Sampada Shrungarpure
-

Bethica Das
-

Tasty Delicious Healthy Creamy Sabudana Payasam
Krishna Biswas
-

Sangita Vyas
-

Grill-Master
-

Alta Vida Culinary Studio
-

Marquila Rollins
-

skunkmonkey101
-

angel cuty
-

Bottle gourd poppy seeds curry
Basanti ranga
-

Princess Amrah
-

Neena Seth Pandey
-

Emryson's Kitchen
-

Princess Amrah
-

Roasted fish in onion and garlic paste# Abuja
Zahal_treats
-

Rajbala Madaan -

Sonika Gupta -

pushpa rani
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6528805









Comments