Ugwu soup
Steps
- 1
Ki dafa ganda ta dahu sosai da tsoka. Ki jajjaga cefanenki ki yanka albasa ki wanke. Ki yanka ugwu da alayyahu ki wanke sosai.
- 2
Ki zuba manja a tukunya. Ki zuba gandar da naman ku soya sama sama, sannan ki zuba cefanen a ciki. Ki zuba ruwa kadan da maggi ki rufe.
- 3
Idan sun tafaso sai ki zuba ugwu da alayyahu da albasa ki rage wutar.
- 4
Bayan kamar minti goma zuwa sha biyar sai ki kashe ki barta a rufe suracin ya karisa dafa ugwu da alayyahum.
- 5
Serve with tuwon shinkafa.
Similar Recipes
More Recipes
-

Notameangurl -

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Cook1999 -

Cook1999 -

Air Fryer Salmon, Potato and Med Veg
Cook1999 -

Grill-Master
-

Alta Vida Culinary Studio
-

Marquila Rollins
-

skunkmonkey101
-

Jollof rice with scrambled eggs
Princess Amrah
-

Homemealss Catering Services.
-

sapeena's cuisine
-

Chef Weenee
-

Meenat Kitchen
-

White rice nd green onion sauce with boiled egg
Hussaina Muhammad
-

sapeena's cuisine
-

Meenat Kitchen
-

Esther's Menu ABM79
-

Esther's Menu ABM79
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6531193









Comments