My favorite Awara recipe
Steps
- 1
Kijika waken suya naminti 10-15 saiki Kai niqa
- 2
Idan kinyi Niqa saiki tace kixuba a tukunya a dora a wuta
- 3
Yana Fara tafasa saiki dauko Ruwan tsami kixuba xakiga yafara hade jikinsa.... Saiki barshi harsai Kinga Sun dunqule guri daya Sai Ki dauko Kyallen tatarki kiranka kwashewa Kina xubawa a ciki...
- 4
Kisa kayan dandano da jajjagagen kayan miyanki saiki daure kidora akan wani Ki matse Saboda ruwan jikinsa....idan ya tsane saiki juye a tray Ki yanka....
- 5
Ki dora mai awuta dayayi xafi saiki Fara suya... Kina gamawa ki dauko latas dinka da cucumber and tomatoes da kika yanka kixuba akai kici
Similar Recipes
More Recipes
-

culinarycubit
-

Swaminathan.V
-

Sarvat Hanif
-

ZMA
-

🍆🥔🌶️ Chatpata Aloo Baingan Bharta
Khanfaiziya5 -

jenscookingdiary
-

Dionna Dawn
-

skunkmonkey101
-

Pastry Puff Poached Pears & Homemade Honey Syrup
Chef Mommy Nessa
-

Teresa Tsang
-

Meenas Small Chops N More
-

Sumieaskar
-

Abjm belle affairs
-

Hassanat Abdul -

Fried yam, plantain and egg/sauce
Nikky Ihejirika AbjM 94
-

Husna kubau
-

sapeena's cuisine
-

Husna kubau
-

katsenla
-

Fatimah Abdullahi
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6543795












Comments