Steps
- 1
Ki bada waken soya a markada miki bayan an wanke. Bayan an markada sai ki tace ki zuba ruwan a tukunya da lemon juice da maggi da gishiri. Bayan ta kusa dahuwa sai ki zuba tarugu da albasa.
- 2
Idan ta dahu sai ki nemi mataci ki juye a ciki. Sai ki matse, ki samu abu mai nauyi ki dora a kai, ruwan ya tsane tsaf.
- 3
Ki dora mai a pan, bayan ya yi zafi sai ki zuba awarar ki soya.
- 4
Ki wanke vegies din ki, ki yanka kowanne da kyau sannan ki yi serving da yaji
- 5
My awara
Similar Recipes
More Recipes
-

Vilde!:)
-

Shari Meyer
-

Rekha Bapodra
-

Barnyard Millet Medu vada with Chutney
Sampada Shrungarpure
-

A celebration of veggies: Avial Kerala style
Lakshmi Sridharan Ph D
-

culinarycubit
-

I Had No Idea Apples and Puff Pastry Could Do This! 🍎
OnlyProven Recipes
-

Vidyutaa Kashyap
-

Arbi Masala Fry Sindhi Arbi Tuk Kachalu Tuk
Karuna Naveen Chandwani
-

Dan Flynn
-

Niki
-

Layla (lulu)
-

Shikha Yashu Jethi
-

Dominos style garlic bread in pressure cooker
Pavithra Prasadkumar
-

karima's Kitchen
-

Cookie 🍪
-

Nilofar
-

jyoti mittal
-

Stir fry vegetables vermicelli pasta with meat balls
sapeena's cuisine
-

Uma Malpani
-

Sweet potato (shakkarkandhi) without water
Sparsh Mehta -

karima's Kitchen













Comments (4)