Yadda zaki ajiye kayan miya a kwalba tsawan shekara by salma.s.A

Yadda zaki ajiye kayan miya a kwalba tsawan shekara by salma.s.A
Steps
- 1
Zaki samue kwalbar bama ki doba murfin idan akwai wani farin kwali a cikin murfin irin shi ake so sai ki wanke so ki barsu su bushe....idan babu wannan kwalin a jikin murfin ko kinsa kayan miya xasu lalace amma xaki Iya amfani d foil paper a madadinsa....
- 2
Zaki wanke kayan miyanki amma banda albasa sboda tana lalata kayan miyan idan aka ajiye su. ki marhadasu xaki Iya xuba markadaddun kayan miyan a colander ki tsane ruwan dumin samue sauki wajan dahuwa....
- 3
Sai ki hura wuta ki daura tukunya ki juye kayan miyan ki barsu suyita dahuwa har sai ruwan kayan miyan sun game sosai y kasance babu ruwa a ciki
- 4
Idan ruwan cikin kayan miyan y kone sai ki dakko wannan kwalbar kisa tsuma a hannunki ki daura kwalbar sboda kada kiji zafi idan kina xuba kayan miyan...Sai ki samue kofi ki ringa diban kayan miyan kina sawa a cikin kwalbar kinayi kina dan jujjiga kwalbar domin kayan miyan su shika sosai kada subar iska ki cika kwalbar sosai ki danna kayan miyan sosai kada kibar iska sai ki dakko murfin ki rufe idan har kayan miyan sun cika kwalbar idan kina rufewa xakiga kayan miyan suna xuba kadan
- 5
Sboda ta cika sosai sai ki rufe murfin sosai haka xaki tayi tukunyar tana kan wuta xaki tayi ba a sauke tukunyar sboda kada kayan miyan sue huce...idan murfin bashi d wannan kwalin sai ki yan ki foil paper kisa a bakin kwalbar kisa murfi ki rufe baxai komai ba....
- 6
Zaki dafa ruwa kada ya tafasa sai ki xuba kwalaban d kika sa kayan miyan a cikin baho ki kwara masu ruwan xafin ki rufe kmar 1 hour sai ki cire ki ajiye a duk inda kike so ba lallai sai kinsa a freeg ba ako ina xaki Iya ajiyewa......
- 7
Zai iya xama fresh har tsawan 1 year idan xaki amfani dashi sai ki diba ki xuba mai a cikin ragowar sboda kada y lalace tunda kin bude....xakisa masa baking powder idan xakiyi miya sboda tsami....zaki yayyanka albasa mai yawa a cikin Wanda xaki amfani dashi sboda babu albasa a cikin markada...Albasa tana lalata shi...shi yasa ba a sawa.....
Similar Recipes
More Recipes
-

Rekha Bapodra
-

Mocha’r Chop / Banana blossom fritters
Madhumita Bishnu
-

Dangerously Delicious Grilled Sandwiches 🔥
OnlyProven Recipes
-

Prachi Phadke Puranik
-

Mango Fruity (Homemade Mango Drink)
Swati Ganguly Chatterjee
-

nunzdy
-

LT Cook
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Mukti Sahay
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

CoolJewel
-

Low Country Boil (with a Cajun flair!)
Boca de Fogo
-

[jerr]![[jerr] [jerr]](https://img-global.cpcdn.com/users/e57c37c74a40dc67/16x16cq50/avatar.jpg)
-

skunkmonkey101
-

Apple streusal cake#Christmasbakingcontest#authorsmarathon
Catherine Njoki
-

Mukti Sahay
-

Aranya Roy
-

Chisdelight
-

Red velvet cake #Christmasbaking
Rose Njeri
-

Holiday Breakfast #Authors marathon
Navinder Kaur
-

Rita Mehta ( Super chef )
-

Vina Upasani
-

Whosayna Caramel Creame Pudding
Husseina Nazir
-

Vidyutaa Kashyap







Comments (6)