Steps
- 1
Kidaura ruwanki in ya Fara boiling saiki wanke shinkafarki da gishiri kizuba said kiyi perboiling, inyadanyi Rabin nuna sai ki sauke ki Kara wankewa da ruwan zafi sai kiss ruwa Dan daidai ki Kara maidawa kan wuta kiss Dan pinch of salt a cikin shinkafarki sai ki diga olive oil Dan kadan aciki inya kusa tsanyewa sai ki dauko tsaftatace Kuma yankanke vegetables dinki carrot, green beans, peas, ki zuba yayi steaming da shinkafar shikenan.
- 2
Kiwanke kayan miyarki da kyau kiyi blending dinsu gabadaya, sai ki soya manki da albasa in yafara kamshi sai ki zuba nikaken kayan miyarki Yana Fara tafasa sai ki zuba jikkakiyar kanwanki daidai misali kinayi kina dandanawa har sai kinji kin kashe tsamin sai kisaka Maggie ki da spieces
- 3
Ki wanke kifinki ki saka little salt da Dan Maggie a kifin in manki yai zafi sai ki zuba kifin ki rage wutan yanda kifin bazai Kone ba Kuma bai soyu ba, sai ki yanka cabbage da cucumber sai a chi da shinkafar
Similar Recipes
More Recipes
-

Bianca Mwale
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Egg Chicken Moglai Kolkata Street Style
Amrita Chakroborty
-

Chicken Zucchini Bake with Cheese and Tomatoes (Oven Recipe)
OnlyProven Recipes
-

Beena Radia
-

Pumpkin Leaf Red Lentil Fritters(Kumropataye Musur Daler Bora)
Swati Ganguly Chatterjee
-

pinal Patel
-

Sabudana Khichdi — a Comforting Fasting Delight
Sangita Vyas
-

Swati Sheth
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Yodaga
-

Lavender
-

adam.davidson.1979
-

Rice nd beans with carrot stew
Narnet Kitchen
-

Scrambled egg with plantain kebab
Princess Amrah
-

Indian curry #author's marathon
Ruby Verma
-

Charu Aggarwal
-

Brinda Garach
-

Husseina Nazir
-

Munvi
-

jyoti mittal
-

Vaishali Jindal -

Carnice Dianne









Comments