Steps
- 1
Ki gyara waken soya akai markade in an dawo asa ruwa a taceshi sai a zuba Manja kadan a Ruwan awaran asaka a wuta
- 2
In ya tafasa sai ki zuba Tsamiya ki juyashi har ya Fara haduwa inya gama ki taceshi a tsummanki Na tata sai ki Danna shi da Abu Mai nauyi bayan 30min sai ki yanka shi
- 3
Ki jika Maggi sai kina zuba awaran a Ruwan Maggi Dan yyi taste Saiki soyashi a Mai in ya soyu
- 4
Saiki yanka albasa kici dashi ko ganyen albasa duk Wanda Ya miki...
Similar Recipes
More Recipes
-

Yummy everyday
-

Sudipa Gope
-

Sudipa Gope
-

Healthy tasty energy yukt drumstick soup
Ramaben Joshi
-

Pabi Chettri
-

Barnali Debdas
-

Deepa Rupani
-

Vidyutaa Kashyap
-

Sangita Vyas
-

Sampada Shrungarpure
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

CoolJewel
-

Low Country Boil (with a Cajun flair!)
Boca de Fogo
-

[jerr]![[jerr] [jerr]](https://img-global.cpcdn.com/users/e57c37c74a40dc67/16x16cq50/avatar.jpg)
-

skunkmonkey101
-

Obi ekwes -

Mumeena's Kitchen -

Peppersoup (parpesun naman rago)
Zahal_treats
-

Nkem Ikeke
-

Jane Fash
-

Zahal_treats
-

Hajara
-

firdausy hassan -

Chicken, pancetta and wild mushroom risotto
Lee Pethers
-

maya's_cuisine
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6579276




Comments