Tuwo da Miyar Kubewa
#kanostate My love for kubewa #okra
Steps
- 1
Ki wanke kayan miya me dan dama Ki markada.
- 2
Ki zuba masa ruwa me Dan dama da farin mai. Ki zuba seasonings. Ki zuba daddawa dakakkiya da Masoro da Citta da kaninfari. Amma komai ki zuba daidai misali dan in yayi yawa baze dadi b. Ki rage wuta ki barshi yyi Ta dahuwa a hankali.
- 3
Ki wanke Kubewa ki yayyanka ki daka a turmi. Idan kuma kina da Greta ki goga
- 4
Ya daku idan na daka ne
- 5
Idan Miyar ta dahu se ki zuba tafasashen naman Ki kai bashi minti 5. Sai ki kawo kabewar Ki zuba ki saka kanwa kadan ki barshi ya dahu. Kanwa yana sa shi yayi yauki.
- 6
Aci lafia 💞
Similar Recipes
More Recipes
-

Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

Favour Keji
-

Prachi Phadke Puranik
-

Evening cravings. Khekda bhaji
Pooja Sapre
-

Supriya Devkar
-

Francesco
-

Paneer Perfection on Toast. A Healthy Sandwich
Sangita Vyas
-

Jacqueline
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Spaghetti & meatball birdsnest bites
kanisuroll
-

Brenda M. Castillo
-

Ameena Abubakar
-

Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
-

Meenat Kitchen
-

lindschap
-

Whosayna’s Mango Carrot Chilli Atchar
Husseina Nazir
-

Rushaf_tasty_bites
-

maimz cuisine
-

Ameena Abubakar
-

Phariey's Kitchen
-

White rice and stew with eggs and cabbage
Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
















Comments