Tuwan semi miyar kuka

#kanostate, yummy try it you can forget your self..
Tuwan semi miyar kuka
#kanostate, yummy try it you can forget your self..
Steps
- 1
Dafarko zaki dora ruwa a wuta idan ya tafasa, ki huda ledar semo vita ki dunga kadashi da Kadan kadan har yayi kauri, saiki kara Dan tafasasshen ruwa ki sake tukawa ki rufe kibarshi ya dahu, ki Dora tafashen nama kisa albasa da maggi da gishiri.
- 2
Sannan ki daka dadadwa ki zuba mata masoro da citta ki daka sannan kisa wake ki daka shi sama sama, sannan ki sa a tukunyar tafashen nama yayta dahuwa idan kin latsa waken kinji ya dahu tosai ki jajjaga attarugu da tattasai da albasa ki zuba akai kisa curry da manja da man kuli.
- 3
Sannan ki kada miyarki da kuka, sannan ki koma ga tuwo ki sake tukawa ki kwashe.
Similar Recipes
More Recipes
-

Oyster design desiccated coconut sandesh
Barnali Debdas
-

Soumini Bhattacherjee
-

Seema Sharma
-

Radhika Shaparia
-

Tina
-

Keshma Raichura
-

Amrita Chakroborty
-

Shrikhand Sandesh Sandwich Dessert
Bethica Das
-

Aishwarya Kitchen A
-

Foram C. Virani
-

jglehenbauer
-

Raven
-

jglehenbauer
-

Christina
-

jglehenbauer
-

Mimi(FoodieArt)
-

Meenat Kitchen
-

Husna kubau
-

Curry vegetable sauce #EnuguState
Mimi(FoodieArt)
-

Christina
-

Vera Aboi
-

Christina
-

Mimi(FoodieArt)
-

Vera Aboi
-

Tasty Bites Kitchen



Comments (2)