Dambun shinkafa
Steps
- 1
Da farko nayi steeming barjin da Nayi na shinkafa snn na ajiye a gefe sai kuma na daka gyada ta nayanka albasa da attaruhu nadake kayan dandano guri daya na ajiye soyayyan mai na a gefe na gyara zogale na a gefe
- 2
Komi da komai ya kammala sai naxuba dukkan abinda na tanada a cikin shinkafar danayi mata first steeming na jiya suka hada jikin su komai yayi dai dai yanda nakeso sai na maidashi na cigaba da streaming dinshi xuwa 20 mints
- 3
Na dawo nayi tasting naji komai yayi dai dai kuma ya dahu sai na sauke na sha da zobo drink
Similar Recipes
More Recipes
-

Kavita Anand
-

Veggie Rice with a Tikka Masala Twist
Amanda Mayumi
-

Heenaba jadeja
-

Archana Agrawal
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Easy French Crepes (Freezer-Friendly)
Mety Halim
-

Street style tasty chatpati Dahi Puri
Ramaben Joshi
-

saminu anas
-

Muniswari.G
-

Mehwish.N
-

Jeanne Sutton
-

FamilyOf8
-

Yorkshire Pudding recipe of Gordon Ramsey
skunkmonkey101
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Bibhasini Patra
-

Preeti Garg -

Chef Loloh
-

Preeti Garg -

Maryam Alhaji Garba
-

Charity Brian-Dappa Abujamoms 6
-

LOVETH VIRE
-

Chicken Tikka n Fries#authours marathon
Navinder Kaur
-

Pineapple Scrabbled Eggs Indomie
Charity Brian-Dappa Abujamoms 6
-

Ayushi Bothra




Comments