Waina da miyar taushe

#kanostate waina akwai dadi musamman idan ta samu miya mai ruwa ruwa.
Waina da miyar taushe
#kanostate waina akwai dadi musamman idan ta samu miya mai ruwa ruwa.
Steps
- 1
Dafarko zaki jika shinkafar tuwo watau farar shinkafa ta kwana idan baki samu damar haka ba ki jikara koda na 2hrs ne, sannan kisa yeast kibada akai maki markade, idan an dawo ki kara yeast kisa a guri dumi ko rana domin ya tashi.
- 2
Sannan kizo ki fere kabewa ki Dora a wuta idan tadahuki sauke ki murjeta ko ki daka. Sannan kizo ki hada kayan miya ki markada ki sa mai a wuta idan yayi zafi ki zuba markadaddun kayan miya ki soya idan sun soyu ki tsaida ruwa daidai yanda kikeson miyar ta kasance.
- 3
Saiki zuba maggi da salt sai spices da kabewar da jika daka, sannan ki yanka alayyahu da albasa ki zuba ki barsu na minti 5 saiki sauke miyarki yayi.
- 4
Saiki dauko kwabinki idan ya tashi kisa baking powder da salt da sugar ki soya a tander.
Similar Recipes
More Recipes
-

Sanuber Ashrafi
-

Prachi Phadke Puranik
-

Jhansi
-

Arbi Fry with Chettinad Masala,
Bethica Das
-

Bethica Das
-

Kathiyavadi Bhrela Marcha No Sambharo
Heenaba jadeja
-

Maimoonah Ismail -

Nazneen Darakhshan
-

Madhumita Bishnu
-

Jeanne Sutton
-

FamilyOf8
-

Yorkshire Pudding recipe of Gordon Ramsey
skunkmonkey101
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

mejwanirecipes
-

Meenat Kitchen
-

Becky
-

Fatima Ibrahim(Albint,s Cuisine)
-

Spaghetti w/ Chunky Vegetable Sauce
Living Without A Gallbladder
-

Fatima Ibrahim(Albint,s Cuisine)
-

Living Without A Gallbladder
-

Meenat Kitchen
-

Meenat Kitchen
-

mariya Mukhtar shehu




Comments