Tankwa soup
#kanostate, tankwa akwai dadi musamman a shinkafa da wake.
Steps
- 1
Dafarko zaki samu attarugu masu kyau ki tsige hancin ki wanke sannan ki yanka albasa kisa su duka a turmi ki jajjaga ko kiyi greating a greater ko kiyi blending amma yanayin jajjage akeso, saiki samu kasko ko tukunya kisa man ja da man kuli idan sunyi zafi ki zuba jajjagen attarugu nan kiyita soyawa
- 2
Kisa maggi fari da gishiri da maggi dungule kiyita soyawa idan man ya shige cikin jajjagen tota soyu zakiji tana wani iron kamshi mai dadi. Aci da taliya ko shinkafa da wake.
Similar Recipes
More Recipes
-

deoyani
-

Bhavnaben Adhiya
-

Swaminathan.V
-

Swaminathan.V
-

Bina Anjaria
-

Bianca Mwale
-

Mridula Srivastava
-

Surhaan Tahir Wafai
-

Padmini Venkatesan
-

ldscorpio1
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Joseph Hoffman
-

Living Without A Gallbladder
-

Larry Page
-

Meenat Kitchen
-

Fatima Ibrahim(Albint,s Cuisine)
-

Pavumidha
-

Meenat Kitchen
-

Meenat Kitchen
-

TreasuredTastesAbjmum26
-

Julie Harrington
-

Meenat Kitchen
-

Gluten free Domino's Pizza cheesy bread
Ant Michael
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6712625









Comments