Steps
- 1
Ki tankade flour saiki zuba yeast, sugar and salt ki juya sosai, saiki kwaba da ruwan sanyi(kwabin ya zama kamar na puff puff).
- 2
Kisa a rana ko oven ya tashi for 30mins.
- 3
Ki yanka cabbage, spring onion saiki wankesu. Ki wanke tomato shima ki yanka
- 4
Kisa frying pan ya soma zafi saiki zuba mai 1 tbpn a pan din ki goga ta ko ina da tissue paper
- 5
Ki dibi kullun kina zubawa a pan din sannan kina fadadashi da hannunki
- 6
Idan 1 side yayi saiki juya 1 side shima yayi
- 7
Ki sami wani roba ko food flasks mai fadi ki fara zuba kulin da farko, saiki zuba mai akai kadan.
- 8
Ki jera gurasan acikin food flasks saiki zuba kulin akai sannan kisa mai kadan kadan akanta kisa su cabbage din.
- 9
- 10
Haka zakiyi tayi harki gama.
Similar Recipes
More Recipes
-

Chorizo and Roasted Poblano Wild Rice
Rebecca Dunsworth
-

Golden Crunch Poha Potato Bites
Sangita Vyas
-

Crispy Soft Tasty Poha Veg Cutlet
Ramaben Joshi
-

Kulsoom Bukhari
-

ZMA
-

Amrita Chakroborty
-

Jois1defoodie
-

Spicy Korean Peanut Dipping Sauce
farang31
-

Bush Cooks
-

Elizabeth
-

Egyptian/Lebanese Okra (Bamia) Vegan/Vegetarian
Nikki Alicia
-

Winona
-

CoolJewel
-

Mulunga Alukwe
-

Kalpana Solanki
-

soniya -

Rita Naru
-

Shruti Raman( legendet100)
-

Smoked Haddock and Sweetcorn Curry, GF DF EF SF NF
Vicky@Jacks Free-From Cookbook
-

sonia -

pawan sharma -

khayrees Tasty bites
-

Nirali Desai















Comments (2)