Steps
- 1
Da farko zaki samu niqaqqen naman ki,idan baki da niqaqqe xaki iya dafa shi yayi laushi ki daka shi a turmi.
- 2
Kiyi adding spices dinki,maggi,gishiri,curry,black pepper da sauran su,idan kina da mustard ki xuba idan baki dashi ki Dan xuba romon naman kadan aciki Dan yayi danqo aji dadin mulmula shi.
- 3
Ki mulmula shi round shape da Dan fadi...ya danganta da girman da kk so.
- 4
Sai ki daura pan akan wuta yayi zafi ki diga butter ko mai kadan... Ki sassaka su aciki ki rufe...idan bayan ya gasu ki sake juyawa.
- 5
Mind u idan niqaqqen nama danye kk siya ki barshi ya dan gasu sosai amma ki rage wuta,idan kuma dafawa kk yi ba sai ya Dade ba.
- 6
Ki yanyanka veggies dinki...lettuce din ba sai kin yanka ba ki barshi da fadin shi.
- 7
Sai ki dauko burger bread dinki ki raba shi 2...zaki iya ki sa shi a pan ki dan gasa cikin shi in kinaso
- 8
Sai ki shafa mustard akan burger bread din...ki shimfida lettuce dinki ki daura naman ki,ki saka albasa da tomatoes ki rufe da dayan...a haka har ki gama.
- 9
In baki da mustard zaki iya Dama peak milk da kauri ki shafa.
Similar Recipes
More Recipes
-

Lower Carb Chocolate Coconut Protein Balls
StephieCanCook
-

Panta Bhaat (Leftover Fermented Rice) with Daler Bora
Rita Talukdar Adak
-

ifuchi
-

Heenaba jadeja
-

Turai Ki Sabji/ Simple Tori Ki Sabji without Masala
Navnita Jaiswal
-

Aloo ka Chokha/ Aloo ka Bharta
Navnita Jaiswal
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Falgooni Mangrola
-

Living Without A Gallbladder
-

Dan Flynn
-

skunkmonkey101
-

Neetu wadhwa
-

Renu Bansal -

Soks
-

Naina Mittal
-

Mukti Sahay
-

rob A -

Hajara
-

Bunmi
-

Nisha Garg














Comments (2)