Miyan taushe

#northernsoupcontest
miyar taushe miya ce da aka fi cinta a arewacin nigeria kuma miya ce datake qunshe da amfani saboda ganyayyaki ( vegetables) da ake amfani dasu wajen hada miyar da kuma kabewa wadda ita ma tana da amfani, sannan ana iya cin miyar da abinci da yawa, e.g. tuwo shinkafa, tuwon biski, tuwon masavita, ana cin funkaso, sinasir masa da sauran su.
Miyan taushe
#northernsoupcontest
miyar taushe miya ce da aka fi cinta a arewacin nigeria kuma miya ce datake qunshe da amfani saboda ganyayyaki ( vegetables) da ake amfani dasu wajen hada miyar da kuma kabewa wadda ita ma tana da amfani, sannan ana iya cin miyar da abinci da yawa, e.g. tuwo shinkafa, tuwon biski, tuwon masavita, ana cin funkaso, sinasir masa da sauran su.
Steps
- 1
Zaki wanke albasa taruhu tattasai da tumatur
- 2
Sai kiy blending suyi laushi kamar haka
- 3
Zaki tafasa markaden kisa mai ki soya shi
- 4
Sannan zaki gyara gyadanki ki daka gyadar ki kamar haka kar tayi laushi sosai
- 5
Zaki fere kabewan ki ki wanke ta ki yanka qanana, sannan ki juyeta a tukunya ki sa gishiri ki dora a wuta ki barta tayi laushi
- 6
Bayan tayi laushi zakiy mashing dinta kamar haka
- 7
Nan ga gyadar ki da curry da soyayyen markaden ki da maggi knoor da ganyen yakuwa
- 8
Zaki juye su dukan kabewan markaden da sauran su a tukunyan ki banda ganyen alayyahu, sannan zaki tafasa namanki da albasa da kayan qamshi ki aje ruwan tafashen ki soya naman ki
- 9
Sannan saiki dauko ruwan tafashen da soyayyen naman ki juye a cikin miyan ki, kisa gishirin da maggin da curry da onga, zaki bar miyan ki ya dahu minti 15
- 10
Sannan sai ki kawo alayyahun ki da kika yanka kika wanke ki zuba a ciki minti 5 ki sauqe miyan ki shikenan
- 11
Miyar ki ta gamu enjoy!
Similar Recipes
More Recipes
-

Isabel
-

Spiced Chai (Cooking With Spice Cookbook)
Cluelesskitty
-

Mango Smoothie Bowl With Nuts And Mix Seeds
Navnita Jaiswal
-

Gabriel Ivarsson
-

Gabriel Ivarsson
-

Kulsoom Bukhari
-

False Ka Sharbat Indian Sherbet Berries
Rumana Irfan
-

Rekha Bapodra
-

Jade Milstead -

Nikki Cagle
-

Nikki Cagle
-

Mira
-

Salma D -

Jollof Vegetable noodles with fried eggs
Ayyush_hadejia
-

Ayyush_hadejia
-

Dried okro soup/miyan bushashshen kubewa
Ayyush_hadejia
-

Husseina Nazir
-

Chinese rice, pizza, watermelon and whipped cream
HALIMA MU'AZU aka Ummeetah
-

Husseina Nazir
-

Nikki Cagle
-

PlainAddieJane






















Comments