Soyayyan Naman kaza
Yana da dadi sosai
Steps
- 1
Ki wanke naman ki ya fita sosai saiki daura shi akan wuta kisa mai albasa yaji sosai saikisa gishiri da maggi kisa kayan kamshi citta curry thyme ds ki juya kibarshi a wuta yayita dahuwa amma karkisa ruwa yayi yawa
- 2
Bayan ya dahu saiki daura mai a wuta idan yayi zafi saiki fara zubawa kina soyawa kinasa maggi da curry har ki gama suyanki. Aci dadi lfy
Similar Recipes
More Recipes
-

Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

Harissa Roasted Chickpea & Halloumi Bowls
Mark Baldwin
-

Sonia Satish
-

Homemade (No Fail) White Bread
Þór Jórmundurssón
-

Nutan Shah
-

Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

Bethica Das
-

Favour Keji
-

Prachi Phadke Puranik
-

One pot beef taco pasta skillet
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Ben Cunningham -

cindybear
-

cindybear
-

cindybear
-

Geeta Godhiwala
-

shilpa
-

Slyvin Opara Sylvester
-

Iskan Detia Karina
-

Kalpana Solanki
-

Neelima Mishra
-

Iskan Detia Karina
-

Purvi Modi
-

Raduma Jamse (0716271944)
-

Iskan Detia Karina
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7084244





Comments