Miyan agusi
😋😋😋 #lagosstate
Steps
- 1
Da farko na daura tunkunya a wuta na xuba manja a ciki nasa albasa ya suyo sai na kawo agusi na nikenke nasa ruwa kada akai na mosa sai na xuba a manjan dake wuta
- 2
Na ta mosawa har ya soyu sai na kawo ruwa na xuba akai na kawo dakenke kayan miyana da na dakashi na xuba akai na kawo kayan magina na xuba yayi kamar minti biyar
- 3
Sai na kawo ogu nawa dana wankeshi na xuba akai shima yayi kamar minti biyar sai na saukeshi shikenan
Similar Recipes
More Recipes
-

Soft Pancakes for a Slow Morning 🥞
AllDay Meal
-

Deepa Rupani
-

Bhavnaben Adhiya
-

Bernal
-

Kulsoom Bukhari
-

Rita Talukdar Adak
-

One pot beef taco pasta skillet
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Ben Cunningham -

cindybear
-

cindybear
-

cindybear
-

Kartik Raina -

Rekha Unni
-

Maryam Saidu
-

Kishan chand -

amandeep
-

Fried yam with vegetables source
Mrs zayyan
-

Pudine(Mint)ki khatti-Meethi Chutney
Mamta L. Lalwani
-

Millicent Wamaitha
-

Umdad_catering_services
-

Rekha Unni
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7087006











Comments (2)