White rice and potato with Cabbage Sauce

White rice and potato with Cabbage Sauce
Steps
- 1
Da farko zakiyi perboiling rice dinki ki tace ki mayar kan wuta ki sa ruwa kad'an da gishiri ki rage wuta ya turara sabida yayi warawara
- 2
Gefe kuma ki samu kayan miyanki ki jajjaga ko ki markada ko ki yi grating nidai grating nayi sai ki soya kayan miyanki
- 3
Idan ya soyu sai ki zuba seasonings dinki da spices bayan 5min sai ki juye namanki da kika tafasa da kayan kamshi ki motsa su.
- 4
Ki samu yankaken carrot da pes dinki da kika dan tafasa sai ki juye acikin kayan miyanki ki kawo cabbage kisa ki rage wuta har ya dahu.
- 5
Ki samu potatoes dinki ki yanka yanda kikeso ki dafa ki ajiye agefe Ki samu cucumber ma ki yanka
- 6
Serve ur rice and potatoes with Cabbage sauce with any drink of ur choice
- 7
I serve mine with cold maltina is really yummy
- 8
Ki h
Similar Recipes
More Recipes
-

Bareeraawais22
-

Alexa Trombley
-

Bethica Das
-

Bina Anjaria
-

Beena Radia
-

jglehenbauer
-

Myles Levin
-

Sanuber Ashrafi
-

Tabrizi Nan-e Roghani (Traditional Persian Bread)
Fateme Persian Kitchen
-

Meatballs in Creamy Sauce with Porcini Mushrooms
ALEX xx ✈🇬🇧🇱🇹
-

StephieCanCook
-

Cheesy Garlicky Potatoes Au Gratin, my way
SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Dan Flynn
-

Niki Freeman
-

Chicken Pot Pie (for Two Pies)
Natalie Truscello
-

Chef Alka Singh Tomar.(Blogger)
-

Fried rice,plantain amd fried chicken
Esther tolu -

Harminder Kaur Sethi
-

Versha Maheswari
-

Irish potatoes with fish and vegetables
Amaka iheke -

Monika Rana
-

Chef Alka Singh Tomar.(Blogger)
-

Pooja Batra
-

Archana Devi ( Chaurasia)
-

Blessing nnadozie Abj mom53



Comments