Chinese rice with boneless chicken

Chinese rice with boneless chicken recipe by MSB.
-#katsina
Steps
- 1
Zaki wanke shinkafarki(Chinese rice) sai ki per boiling nata na kamar 1 min, sai ki sauke a gwagwa, meanwhile zaki grating carrots naki in small chops, sai ki yanka onions naki da green pepper naki da peas. Bayan kin gama sai dora mai kadan a wuta ki saka ingredients naki da spices, sai ki kawo Shinkafarki ki zuba ciki, sai saka soy sauce 2 teaspoon, ki saka salt and black pepper, sai ki saka hot water 2cups sai ki rufe data tsane sai ki kwashe.
- 2
Idan zakiyi boneless chicken din kuma ki dafa kazarki bayan kin sauke sai kibi ki cire qashin gaba daya, sai ki yanka ta shape din da kikeso, ki jajjaga tarugu da albasa, sai ki sa mai a wuta bayan yayi zafi sai ki saka kazarki ciki ki soya sama sama tare da albasa da garlic, salt and black pepper.
- 3
Idan yayi sai ki tsaida stock wato ruwan nama ki sa kamar 1 and a half cup it depends on yawan miyan, sai saka su maggi and spices dinki, you can add chopped carrots and potato in kina so a ciki, sai ki kwaba flour 1 tablespoon da ruwa ki zuba ciki, ki rufe, daman kin yanka albasa, red/green or sweet pepper kin aje a gefe.
- 4
Idan yayi kamar 30 seconds a wuta sai ki bude u stir a bit, sai ki adding chopped ingredients naki a ciki, ki rufe na kamar 1min haka sai ki sauke. You can serve with coleslaw and enjoy. MSB’S Kitchen.
Similar Recipes
More Recipes
-

Mad Cook
-

ifuchi
-

Aunty Eiko's international cuisine experience
-

Jhansi
-

Auli Kar Raha (অলি কর রাহা)
-

Muniswari.G
-

ifuchi
-

Kulsoom Bukhari
-

Boca de Fogo
-

Jarrod Milstead
-

Tara S.
-

Trisha Noble
-

Asthmeen
-

Taliyar Hausa(local Spags)#PlateauState
Deezah Sulaiman Omar -

Radha Varshney
-

Tripti Gautam
-

Ummu Ameer
-

Vegetables Noodles#PlateauState
Deezah Sulaiman Omar -

Yuccy Catering Services
-

Poonam Sardana
-

Tripti Gautam
-

Jyoti Saluja -

karima's Kitchen








Comments