Steps
- 1
Zaki sami shinkafar ki sai ki wanke sai ki sa ruwa ki daura a wuta har se ruwan ya tsose
- 2
Sai ki hada kayan miyan ki da tumatur da albasa sai tattase da taruggu iya yanda ze ishe ki sai kiyi blending sai ki daura a tukunya ya tsose
- 3
Sanan ki daura naman ki sai kisa thyme da gishiri sai kisa daura a wuta ya dahu
- 4
Bayan namanki ya dahu sai ki tace naman ki soya shi
- 5
Sai ki sa man dakika soya nama ki soya kayan miyan ki sai kisa maggi ki da gishiri kasan
- 6
Bayan kayan miyan ki ya soyu sai ki sa ruwan namanki ki barta ta dahu tayi kauri
- 7
Shikenan ya yi sai ki sauqe
- 8
S
Similar Recipes
More Recipes
-

Honey Apple Curd Smoothie (Honey & Elaichi Infused Apple Lassi)
Krishna Dholakia
-

Heenaba jadeja
-

Francesco
-

Sarvat Hanif
-

Sienna McCarthy
-

Kipp Clark
-

Cyrus Sifa
-

Kulsoom Bukhari
-

Ryan
-

Lubna’s Kitchen
-

Easy Muffin Pan Poached Eggs GF
Dan Flynn
-

Ogola Otieno
-

fateebck
-

The M&S Kitchen
-

maman baby
-

The M&S Kitchen
-

maman baby
-

Fried plantain with white rice and stew
Lick Fingers (Abj Moms)
-

Papaya juice with milk, humm vry sweet.try it!
Ummeeh Zakeeyyah
-

skunkmonkey101
-

Aisha Magama












Comments