Tuwon shinkafa miyan taushe
It taste delicious
Steps
- 1
Da farko zaki Dora ruwan ki idan ya tafasa ki zuba shinkafarki kibari ya nuna sosai sabida idan kika tuka yayi laushi sai ki mulmula a leda
- 2
A gefe kuma ki tafasa namanki ki juye a kwanu sai ki zuba mai a tukunya idan yayi Zafi sai ki juye kayan miyarki ki soya
- 3
Idan ya soyu sosai ki zuba gyadarki shima kibashi minti uku haka sai ki kawo kabewar da kika tafasa ki zuba akai kiringa motsa su har yayi farfashe aciki wasu kuma suna dafa kabewar su daka kafin su juye shi a ciki ni dai ahaka nake zubowa sai na motsa su.
- 4
Ki bashi minti biyar shima kafin ki samu wankakken alaiyahunki ki zuba a ciki miyanki zaiyi kauri sosai sai ki zuba ruwan namanki da nama akai.
- 5
Ki kawo seasoning da spices dinki kisa ki rufe bayan kamar minti biyar ki sauke
- 6
Zaki iya ci da kunun aya mai sanyi
Similar Recipes
More Recipes
-

Masinde6473
-

Coconut,lime and Basil Bavarois Pie
Rianne Van Setten
-

Date Biscuits - A Healthy Festive Treat
Hetal Poonjani
-

Shital Jataniya
-

Bethica Das
-

Bethica Das
-

pinal Patel
-

Rachana Sagala
-

Sanuber Ashrafi
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Cooking with Kimberly Wood
-

lyannev1991
-

lmlhaze7
-

tamiller1954
-

Minji stew #myvalentinerecipecontest
Chelimo Dorcas
-

Kamogelo Maleka (KmCooking Obsession)
-

Devour_ Delight
-

Angela Weeks
-

Kereto's Kitchen
-

nafeesa nuhu
-

Parvinder kaur -

Bethica Das
-

Rakael









Comments