Sinasir by salma's _delicacies
Steps
- 1
Da farko xaki gyara shinkafan ki cire datti ki wanke tass ki jika ta kmar na 2 hours
- 2
Idan ta jikue sai ki Dan deba kmar gwangwani daya sai ki dafa ta sama sama sai ki kai ragowan a markada miki ko ki blending nata amma tayi laushi, sai ki xuba yeast ki juya ki xuba suger d salt ki juya sosai
- 3
Sai ji juya sosai, zaki rufe kikai rana domin y tashi idan y tashi sai ki xuba wannan shinkafar d kika dafa ki juya
- 4
Sai ki xuba baking powder ki xuba ruwa kadan ki juya sosai. Zaki daura pan a wuta ki shafa mai ki bari yayi zafi
- 5
Sai ki xuba kullin kmar yadda kika gani a pic, idan kika xuba sai ki rufe d murfin pan din ko da fefe idan kina dashi ki rage wuta
- 6
Idan kika bude kikaga yayi bula bula kuma bayan yayi brown sai ki cire shi.
- 7
Served with any kind of soup u want
- 8
Note: ba a juya sinasir kuma ba dole sai d fefe xaki rufe ba xaki iya rufewa d ko wanne irin murfi
Similar Recipes
More Recipes
-

Cluelesskitty
-

Stir-Fry Combining Crunchy Snow Peas and Scored Gizzards
Bonnabelle Reintges
-

Gupta Mithlesh
-

Bethica Das
-

Courtney Mainhart
-

ShuriahK.
-

Rianne Van Setten
-

ShuriahK.
-

Custard Kunafa Cups - Indian Style Quick and Easy Dessert
Manisha Sampat
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Alecia Davidson
-

Elteemahzcakesndmore
-

Zahal_treats
-

Sk.Atique -

Ljohn 24 -

Ruchika Anand
-

Purva Taneja
-

Spagmac with stir fry Minced meat #lunchidea
khadeejah Abubakar
-

Black Forest cake(yummy and soft)
Emilly Molly
-

Sunita Shah
-

Salma's_delicacies.

























Comments