Fried rice with salad

Fried rice with salad
Steps
- 1
Dafarko na wanke Naman, nadorashi a wuta, nazuba albasa,da tafarnuwa,kayan kanshi,gishiri,narufe nabarshi ya dahu sannan na sauke sannan na dauko mai nasa awuta nazuba naman, yasoyu nakwashe.
- 2
Sannan na dauko jajjagaggen kayan miyan, nazuba nasa Kori,kayan kanshi, magi, gishiri, green beans na bar kayan miyar yasoyu nakawo ruwan nama,da naman, nazuba nadan kara ruwa dai dai yadda nakeso na rufe.
- 3
Saida ya tafasa sannan nawsnke shinkafa, nazuba nasa nasannan narage ruwan, na rufe.
- 4
Saida tafara dahuwa nakawo peas da karot da albasa nazuba sannan na juya na rage wutar nabarta ta turara sannan na kwashe.
Similar Recipes
More Recipes
-

Shobha Rathod
-

Rachana Sagala
-

Yadnya Desai
-

Yadnya Desai
-

Western Steak Tartare - (James McNair's Beef Cookbook)
Cluelesskitty
-

Elyse Rose
-

Redrubiesandmore
-

Vedangi Kokate
-

Gogdi Bhajiya (Tiny Methi Fritters)
Heena Jani
-

Swati Sheth
-

sandra53
-

JazzyJonesy -

King-Crimson
-

Mexican Chicken and lime rice soup
Cori Gladden
-

Mamta Sirohi
-

Rita Mehta ( Super chef )
-

Monika -

Chickpeas and butternut squash burgers
sandhya kumar
-

Special native rice with stockfish
Udoka Anyanwu
-

khusboo bindal -

Kanika Gera
-

amandeep
-

Marble cupcakes #AuthorMarathon
Kezzy Gachihi #KezzyBaker






Comments